← Hausa Tafseer
Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E11950:44
Play episode

Show notes

Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 22-3-1448 04-09-2026 1. Abin da ake nufi da "Hikma" a cikin ayar. 2. Yadda Imam Malik (R.H) ya fassara kalmar "Hikma" da wajahin da malamai suka ba ta. 3. Maganar Ibn Rajab a kan haka. 4. Wurare shida da Allah (S.W.T) ya gwama ambaton Alƙur'ani da Sunnah a wuri guda. 5. Yadda ayoyin suka tabbatar da cewa, Sunnah wahayi ce daga Allah. 6. Annabawan da suka gabata ba iya littafin da aka aiko su da shi kawai aka ba su ba, su ma an ba su hikima. 7. Yadda masu inkarin sunnar Annabi suka ki samun daidaito a tsakanin su game da sha'anin ibada. 8. Maganar Ibn Taimiyya a cikin "Aljawabus Sahih" game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  2. Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِی…

    S3 E12250:48
  3. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  4. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
  5. Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 02 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ…

    S20 E257:16
  6. Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 121 [Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167] { أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُو…

    S3 E12152:34
Now Playing
Hausa Tafseer — Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo | Podcast | Josplay Music