← Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E12152:34
Play episode

Show notes

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 121 [Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167] { أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُوَ مِنۡ عِندِ أَنفُسِكُمۡۗ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَیۡءࣲ قَدِیرࣱ } { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰ⁠هِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 6-4-1448 18-09-2026 1. Wace nasara ce ninki biyu da Musulmi suka samu a kan kafirai? 2. Me ya sa Muminai suka yi mamakin abin da ya same su a Uhudu? 3. Duk abin da ya samu bawa na musiba, shi ya jowa wa kansa. 4. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Bada'iul Fawa'd" game da tasirin zunubai a kan musibar da take samun bayi. 5. Hikimar da ke cikin kin ambato laifin da sahabbai suka yi a ayar. 6. Maganar Ibnul Qayyim a cikin "Zadul Ma'ad" game rufe ayar da kaddarar Allah da kuma fadinsa "daga gareku ne" don raddi a kan Qadariyya da Jabariyya. 7. Wane irin izinin Allah ake nufi a ayar? 8. Daga cikin hikimomin da ya sa Allah ya jarrabci sahabbai a Uhudu. 9. Ilimin da ake nufi a ayar. 10. Hikimar da ke cikin salon yadda aka ambaci Muminai da yadda aka ambaci munafukai.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  2. Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِی…

    S3 E12250:48
  3. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  4. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
  5. Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 02 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ…

    S20 E257:16
  6. Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱل…

    S20 E153:14
Now Playing
Hausa Tafseer — Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo | Podcast | Josplay Music