← Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali Imran: Lecture 122 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E12250:48
Play episode

Show notes

Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 122 [Surah Āli-ʿImrān: 166,167] { وَمَاۤ أَصَـٰبَكُمۡ یَوۡمَ ٱلۡتَقَى ٱلۡجَمۡعَانِ فَبِإِذۡنِ ٱللَّهِ وَلِیَعۡلَمَ ٱلۡمُؤۡمِنِینَ (166) وَلِیَعۡلَمَ ٱلَّذِینَ نَافَقُوا۟ۚ وَقِیلَ لَهُمۡ تَعَالَوۡا۟ قَـٰتِلُوا۟ فِی سَبِیلِ ٱللَّهِ أَوِ ٱدۡفَعُوا۟ۖ قَالُوا۟ لَوۡ نَعۡلَمُ قِتَالࣰا لَّٱتَّبَعۡنَـٰكُمۡۗ هُمۡ لِلۡكُفۡرِ یَوۡمَىِٕذٍ أَقۡرَبُ مِنۡهُمۡ لِلۡإِیمَـٰنِۚ یَقُولُونَ بِأَفۡوَ ٰ⁠هِهِم مَّا لَیۡسَ فِی قُلُوبِهِمۡۚ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا یَكۡتُمُونَ (167) *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 27-4-1448 09-10-2026 1. Ayar ba ta kore kaddara. 2. Wasu daga cikin hikimomin da suka sa Allah ya jarrabci Muminai a Uhudu. 3. Yadda Malamai suka fassara kalmar "أو ادفعوا" . 4. Me ya sa ba a ambaci sunan wanda ya ce da munafukai ku fito ku yi yaki ba? 5. Abubuwan da suke bayyana munafuki. 6. Hikimar da ta sa Annabi (S.A.W) bai fito da munafukai ya hukunta su ba ya ci gaba da zama da su.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 38 - Dr. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 28 Rabi'in Al-akhir 1448 (10_10_2026) Suratul Ma'idah aya ta 35_40 (Zama na Talatin da Takwas_38) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci…

    S5 E3856:59
  2. Surah Taha: Lecture 3 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 03 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 17-39 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَمَا تِلۡكَ بِیَمِینِكَ یَـٰمُ…

    S20 E355:45
  3. Al-Ma’idah: Lecture 37 - Prof. Abubakar B/Kudu

    Tafsirul Qur'an 7 Rabi'in Al-akhir 1448 (19_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 33_35 (Zama na Talatin da Bakwai_37) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci S…

    S5 E3701:01:53
  4. Surah Taha: Lecture 2 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 02 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 9-16 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { وَهَلۡ أَتَىٰكَ حَدِیثُ مُوسَىٰۤ…

    S20 E257:16
  5. Ali Imran: Lecture 121 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 121 [Surah Āli-ʿImrān: 165,166,167] { أَوَلَمَّاۤ أَصَـٰبَتۡكُم مُّصِیبَةࣱ قَدۡ أَصَبۡتُم مِّثۡلَیۡهَا قُلۡتُمۡ أَنَّىٰ هَـٰذَاۖ قُلۡ هُو…

    S3 E12152:34
  6. Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱل…

    S20 E153:14
Now Playing